RASHIDA ADAMU ABDULLAHI MAI SA’A
An haife ni a jahar kano cikin karamar hukumar dala a shekarar 1985 sannan kuma nayi karatu a makarantar primary ta Daurawa primary school tarauni local government. Sannan nayi scondary a Garki Girl secondary school, Sannan nayi diplomar Alkur’ani a gyadi gyadi Ibadur Rahman Li tahfizul Qur’an, na fara fitowa a fina finan hausa in da zama jaruma, Sannan na karbi kyaututtuka da dama a fannin shirin wasan hausa,kamar sim award, censors,government house, malysiaan award, sannan na shirya fina finai nawa na kaina da dama, kamar SA’A-JARIYA, RASHIDA,SASARI, MAI NEMA,RAKIYA,MA’ASSALAM, FADI ALKHAIRI,LABARIN DUNIYA,FATIMA BINTU, KHADIJATU KO AI,LABARIN DUNIYA,DA DAI SAURANSU , KUMA ZAKU IYA SAMUNA TA WANNAN LAMBA LAMBA KAMAR HAKA 08127270000 EMAIL KUMA SHINE rashidamaisaa@yahoo.com ko kuma http://rashidaadamu.blogspot.com